[LYRICS] YNS Ft. DJ Ab, Jigsaw, Teeswagg, Feezy – Da So Samu Ne

Da So Samu Ne Lyrics BY YNS Ft. DJ Ab, Jigsaw, Teeswagg, Feezy:

Rising northern Nigeria music group, Yaran North Side is out with their debut single titled “Da So Samu Ne” which features the talented rapper DJ AB, Jigsaw, Teeswagg alongside Feezy.

Each of them sings and rap about how endowed they want their lady to be. Enjoy and share the lyrics yet to be submitted soon below.

[Voice : Dj Ab 1] Da so samu ne (2x)
Da so samu ne ace ta iya girki
Mai kunya ba kiuya sannan ace ga kyau ga kirki

Eh! In pa ka samu

Zan dunga taya ta
In bata kudi in saya mata mota irin ta ya ta

[Voice : Mr Kebzee] Da so samu ne in samu yarinyar gwamna
Tace ita Sam! Sam! Sam! Sai ni gida na kawai zata zauna
Eh! In pa Ka Samu
Na Zama yaron gwamna
Kwangila harka da dallar
Kai! I don blow sai ku duba ku auna

ALSO READ:  [LYRICS] Broda Shaggi – Yo-Yo Ft. DJ Neptune

[Voice : Geeboy] Da so samu ne in auri baby yar’ boko amma tsoro na shine kar tazo ta maida ni wani oko
Eh! In pa ka samu
Yara na kam zasu yi kai but am not so sure! Pocket dina kam zasu rai

[Voice : Zayn Africa] Da so samu ne
In samu mai son addini
Ga sallah tsoron Allah dun duniya tace babu kamar ni
Eh! In pa ka samu
Zan sayi mata latest Honda
Gegin ta full- full tank
Tana shawo kwana when she pull up you go wonder

[Voice: Teeswagg] Da so samu ne
In samu wacce tasan wanka
Wacce tasan eh ya ne da ka ganta zata shige ranka
Eh! In pa ka samu
Sai na fi kowa feeling
In addabi kowa da bragging
24/7 in ta smiling

ALSO READ:  [LYRICS] Pepenazi - The Invisible Ark

Eh eh eh eh eh!
Eh eh eh eh eh!
Eh eh eh eh eh!
Eh eh eh eh eh!
Eh eh eh eh eh!

[Voice : Lil Prince] Da so samu ne
Ace tana da naira
Kawai Ina bacci tace nazo ga sabon mota nan an kera
Eh! In pa ka samu
Dole in zama chiller
Zanyi balling da ita
In na shigo tunnel dole Mu sauka a chiller

[Voice : Jigsaw] Da so samu ne
Gashi har qugu jikin ta Na Nicki
Fuskar ta Kamar haloberry

Eh! In pa ka samu
Amaryan kawai tafito da taparyan kawai zan aure ta don ta haifan agwai

[Voice : Feezy] Da so samu ne
In samu mai son chilling
Yar’ fara first lady mai kyau Wanda ke son feeling
Eh! In pa ka samu
Hmm! Hmm! Akwai chilling
R.I.P! to my money
Dun kudi na fa zanyi killing

ALSO READ:  [LYRICS] DJ Xclusive ft. T Classic – Buga

[Voice : Marshall] Da so samu ne
Ace ta iya yanga yanda zata bouncer gayu ba ruwanta da habu ko benga

Eh! In pa ka samu
Zan sayi mata kayan make-up
Ta sa Jan baki ta dau wanka tsaf-tsaf before i wake up

[Voice : Deezell] Da so samu ne
Au! Ashe nama samu
WhatsApp Twitter I.G Dezell Baba share mun sha damu
Yanxu da Ka samu
Zan kai ta U.S.A haters bye-bye honeymoon a dubai
Sannan Mu biya ta (?)

[Voice : Dj Ab 2] Da so samu ne
Ace so samu ne

Baya Na an kai-kayi Ina Neman
Mai sosa mun ne
In pa Ka samu eh!
In pa ka samu Mene!
In pa ka samu zan! Haba wa

Eh eh eh eh eh!
Eh eh eh eh eh!
Eh eh eh eh eh!
Eh eh eh eh eh!

SUBMIT OR CORRECT LYRICS